iqna

IQNA

IQNA - Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi Allah wadai da harin wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a ranar 26 ga watan Oktoban 2024, wanda ya yi sanadin shahadar sojojin Iran hudu da farar hula guda.
Lambar Labari: 3492167    Ranar Watsawa : 2024/11/08

IQNA - A cikin wata sanarwa da ta fitar, kungiyar majalisun dokoki ta kasashe mambobin kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi Allah wadai da rufe cibiyoyin Musulunci a Jamus.
Lambar Labari: 3491698    Ranar Watsawa : 2024/08/15

Bayanin karshe na babban taron kungiyar OIC:
IQNA - A karshen taronta na musamman da ta yi, kungiyar hadin kan kasashen musulmi , yayin da take yin Allah wadai da harin da gwamnatin yahudawan sahyoniya ta kai kan shahid Isma'il Haniyya a birnin Tehran, ta bayyana wannan mataki a matsayin cin zarafi da keta hurumin kasar Iran.
Lambar Labari: 3491659    Ranar Watsawa : 2024/08/08

IQNA - Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta sanar a cikin wata sanarwa cewa: Muna matukar bakin ciki da gazawar kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya na amincewa da kudurin kasancewar Palasdinu cikakken mamba a majalisar dinkin duniya sakamakon kin amincewar Amurka.
Lambar Labari: 3491008    Ranar Watsawa : 2024/04/19

Kasar Faransa ta haramta amfani da hijabi ga ‘yan wasan da ke halartar gasar Olympics ta birnin Paris, kuma wannan mataki kamar sauran matakan da gwamnatin Faransa ta dauka kan musulmi a kasar ya haifar da tofin Allah tsine.
Lambar Labari: 3489931    Ranar Watsawa : 2023/10/06

Bankok (IQNA) Hossein Ibrahim Taha, babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi , ya jaddada wajabcin raya hadin gwiwar dake tsakanin kasashen biyu, a ganawar da ya yi da ministan harkokin wajen kasar Thailand Don Pramodwinai.
Lambar Labari: 3489620    Ranar Watsawa : 2023/08/10

Ci gaba da mayar da martani kan wulakanta kur’ani
Jedda (IQNA) Ana ci gaba da mayar da martanin cibiyoyi da kasashen duniya game da wulakanta kur'ani mai tsarki a kasar Sweden; Babban wakilin Majalisar Dinkin Duniya a kawancen tattaunawa na wayewa ya dauki wannan mataki a matsayin cin fuska ga musulmi da kuma abin kyama. Baya ga kasashen musulmi, Amurka da Rasha ma sun yi Allah wadai da wannan mataki.
Lambar Labari: 3489398    Ranar Watsawa : 2023/06/30

Ofishin Sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya yi kakkausar suka kan ci gaba da kai hare-haren soji na gwamnatin sahyoniyawan a zirin Gaza, wanda ya yi sanadin shahadar mutane 25, da raunata wasu Palasdinawa 76 da kuma lalata wasu gine-gine da dama a Gaza.
Lambar Labari: 3489127    Ranar Watsawa : 2023/05/12

Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta sanar da matakin da ta dauka na shirin  aike da wata babbar tawaga zuwa kasar Sudan.
Lambar Labari: 3489090    Ranar Watsawa : 2023/05/05

Tehran (IQNA) Kungiyar Hadin Kan Musulunci ta mayar da martani inda ta fitar da sanarwa game da harin da wasu kungiyoyi masu dauke da makamai suka kai kan ofishin raya al'adu na Saudiyya a birnin Khartoum tare da yin Allah wadai da shi.
Lambar Labari: 3489088    Ranar Watsawa : 2023/05/04

Tehran (IQNA) Kungiyar Hadin Kan Musulunci da Majalisar Dinkin Duniya sun jaddada wajabcin dawo da tattaunawa da tattaunawa da kuma kokarin ci gaba da tsagaita bude wuta tsakanin bangarorin biyu na rikicin Sudan.
Lambar Labari: 3489061    Ranar Watsawa : 2023/04/30

Tehran (IQNA) Sakatariyar kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta sanar da cewa, za ta gudanar da wani taron gaggawa bisa bukatar gwamnatocin Falasdinu da na Jordan.
Lambar Labari: 3488928    Ranar Watsawa : 2023/04/06

Tehran (IQNA) Da yake jaddada muhimmancin daftarin Makkah wajen magance kalaman kiyayya, Bishop Vienna ya jaddada cewa kona kur’ani da cin mutuncin Manzon Allah (SAW) da sunan ‘yancin fadin albarkacin baki abu ne da za a amince da shi ba.
Lambar Labari: 3488744    Ranar Watsawa : 2023/03/03

Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi OIC ta soki wasu kamfen da ake yi na nuna adawa da karbar bakuncin gasar cin kofin duniya ta FIFA na shekarar 2022 a Qatar tare da bayyana cewa tana goyon bayan kasar Larabawa.
Lambar Labari: 3488116    Ranar Watsawa : 2022/11/03

Tehran (IQNA) Saudiyya za ta karbi bakuncin taron kungiyar hadin kan kasashen musulmi karo na hudu a ranakun 5 da 6 ga watan Yunin 2022.
Lambar Labari: 3487370    Ranar Watsawa : 2022/06/01

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya yi kakkausar suka dangane da harin ta'addanci da aka kai a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya.
Lambar Labari: 3486833    Ranar Watsawa : 2022/01/17